upload
U.S. Department of Labor
Industria: Government; Labor
Number of terms: 77176
Number of blossaries: 0
Company Profile:
A professional who contacts landowners and representatives of other oil or coal producing firms to negotiate agreements, such as leases, options, and royalty contracts covering oil or coal exploration, drilling, and producing activities in specified oil or coal fields. Responsibilities include: * Discusses and draws up unitization agreements (pooling oil and gas production from wells located in same field with other oil producers). * Discusses land leases and options and royalty payments with landowners and obtains signatures to documents. * Applies knowledge of company policies and local, state, and federal laws relating to petroleum or coal leases to prepare agreements. * May examine abstracts to verify clearance of title to oil or coal properties and write purchase orders and bank checks to satisfy requirements of leases, agreements, and contracts (title clerk).
Industry:Professional careers
Kungiyoyi wadanda hadin kansu ya wuce muradin aiki ya hada harda yin kungiya domin taimakawa juna ta ko wace hanya ba wai sai abinda ya shafi tattalin arziki ba. Bayan kokari domin samun karuwar tattalin arziki, cikakken hadin kai na 'yan kungiya ya hada da lafiya, jin dadi, kwarewa, more rayuwa, da sauren tsare-tsare domin gamsar da 'yan kungiya. 'Yan kungiyar kwadago masu cikakken hadin kai na jin cewa hakkinsu ne su taimakawa sauran jama'a.
Industry:Labor
Kalmar da ma'aikata kan amfani da ita domin kwatanta yadda suke kokarin kara kwazon aiki ba tare da neman karin albashi ba.
Industry:Labor
Wani yanayin kuka yayinda ma'aikata ke rage yawan aikin da suke yi sabo da wani dalili.
Industry:Labor
A watan Yuni 1934, Rex Murry, Shugaban Kungiyar General Tire local a garin Akon, Ohio, ya tattauna da sauran 'yan kungiya a kan kwarya-kwaryan yajin aiki. Idan suka suka fito waje, 'yan-sanda na iya dukansu. To amma idan suka zauna a cikin ma'aikatarsu kusa da injinansu, 'yan-sanda ba za su yi amfani da karfi ba. Domin za su iya lalata injinan. A wannan lokaci aka fara zaman dabaro wanda 'yan kwadago kamar Ma'aikatan Roba, da Ma'aikatan kamfanin motoci suka yi amfani da shi. An yi yayin wannan tsari ne a shekara ta 1937, to amma ya kafa tarihin kungiyanci mai inganci.
Industry:Labor
Yawaicin lokuta ana amfani da wannan kalma a wuraren aikin gwamnati domin nuna wasu munanan halaye da masu bayarda aiki da kuma kungiyoyin kwadago ke aikatawa.
Industry:Labor
Kuma ana kiranta da \"Dokar Wagner\", daga sunan wanda ya dauki nauyinta wato Sanata Robert Wagner na New York Wannan doka na da mahimmancin gaske domin ta sauya tunanin gwamnati akan kungiyoyin kwadago. Dokar ta haifar da Sashin Dangantaka Tsakanin 'yan kwadago ta kasa mai gurin tabbatar da hakkin ma'aikata su kafa kungiya ta kashin kansu kuma su shiga yarjejeniyar aiki da masu bada aiki.
Industry:Labor
An kafa ta shekarun 1880 daga Gwarzayen 'Yan kwadago. Majalisar ma'aikata a masana'antu su ke da alhakin shirya dokokin yin tarurruka.
Industry:Labor
Kudi, wanda ya yi kama da kudin kungiya, wanda mambobin majalisar ma'aikata ke biyan babbar kungiya domin a dama da su wajen yarjejeniyoyin da suka shafi tattaunawa a kan aiki.
Industry:Labor
Biyan da ake yiwa ma'aikacin da aka dakatar daga aiki ba tare da wani laifi ba.
Industry:Labor
© 2025 CSOFT International, Ltd.