Inicio >  Term: cikakken hadin kai na 'yan kungiya
cikakken hadin kai na 'yan kungiya

Kungiyoyi wadanda hadin kansu ya wuce muradin aiki ya hada harda yin kungiya domin taimakawa juna ta ko wace hanya ba wai sai abinda ya shafi tattalin arziki ba. Bayan kokari domin samun karuwar tattalin arziki, cikakken hadin kai na 'yan kungiya ya hada da lafiya, jin dadi, kwarewa, more rayuwa, da sauren tsare-tsare domin gamsar da 'yan kungiya. 'Yan kungiyar kwadago masu cikakken hadin kai na jin cewa hakkinsu ne su taimakawa sauran jama'a.

0 0

Creador

  • BASHIR IBRAHIM
  • (Kano, Nigeria)

  •  (Bronze) 40 puntos
  • 100% positive feedback
© 2025 CSOFT International, Ltd.