Inicio >  Term: Kudin kungiya
Kudin kungiya

Kudi, wanda ya yi kama da kudin kungiya, wanda mambobin majalisar ma'aikata ke biyan babbar kungiya domin a dama da su wajen yarjejeniyoyin da suka shafi tattaunawa a kan aiki.

0 0

Creador

  • BASHIR IBRAHIM
  • (Kano, Nigeria)

  •  (Bronze) 40 puntos
  • 100% positive feedback
© 2025 CSOFT International, Ltd.