Inicio >  Term: zaman dabaro
zaman dabaro

A watan Yuni 1934, Rex Murry, Shugaban Kungiyar General Tire local a garin Akon, Ohio, ya tattauna da sauran 'yan kungiya a kan kwarya-kwaryan yajin aiki. Idan suka suka fito waje, 'yan-sanda na iya dukansu. To amma idan suka zauna a cikin ma'aikatarsu kusa da injinansu, 'yan-sanda ba za su yi amfani da karfi ba. Domin za su iya lalata injinan. A wannan lokaci aka fara zaman dabaro wanda 'yan kwadago kamar Ma'aikatan Roba, da Ma'aikatan kamfanin motoci suka yi amfani da shi. An yi yayin wannan tsari ne a shekara ta 1937, to amma ya kafa tarihin kungiyanci mai inganci.

0 0

Creador

  • BASHIR IBRAHIM
  • (Kano, Nigeria)

  •  (Bronze) 40 puntos
  • 100% positive feedback
© 2025 CSOFT International, Ltd.