Inicio >  Term: Kwantaragin tilas.
Kwantaragin tilas.

Kwantaragin da ake tilastawa ma'aikaci ya sa hannu da cewa lallai sai ya zama dan kungiya. An cire wannan tsari daga doka a shekarar 1932 bayan zartar da Dokar Norris LaCuardia.

0 0

Creador

  • BASHIR IBRAHIM
  • (Kano, Nigeria)

  •  (Bronze) 40 puntos
  • 100% positive feedback
© 2025 CSOFT International, Ltd.