Inicio > Term: Mai tatata
Mai tatata
Lakabin da ake bawa 'Yan kungiyar Ma'aikatan Masana'antu ta Duniya. Ba'a san tushen wannan kalma ba.
- Parte del discurso: noun
- Industria/ámbito: Trabajo
- Categoría: Relaciones laborales
- Company: U.S. DOL
0
Creador
- BASHIR IBRAHIM
- 100% positive feedback
(Kano, Nigeria)