Inicio > Term: rashin adalci ga ma'aikata.
rashin adalci ga ma'aikata.
Dokar Kwadago ta Duniya da Dokar Taft Hartley sun fassara wannan da nuna bambamci, tilastawa, da barazana da suka saba dokar aiki da kuma gudanarwa. Masu gudanarwa ba su da damar kafa kungiya ko yin amfani da tilastawa domin dakile kungiya. Kungiyoyi ba za su yilastawa ma'aikata shiga kungiya ba tare da zabin su ba.
- Parte del discurso: noun
- Industria/ámbito: Trabajo
- Categoría: Relaciones laborales
- Company: U.S. DOL
0
Creador
- BASHIR IBRAHIM
- 100% positive feedback
(Kano, Nigeria)