Inicio >  Term: Manomi mai haya.
Manomi mai haya.

A lokacin da aka hana aikin bauta a gonakin rake na kudanci bayan yakin-basasa, bakaken fata, da fararen fata talakawa sun zauna karkashin kulawar masu gonaki ta hanyar raba-dai-dai na amfanin gona. A kalla manomi mai haya zai biya kaso daya daga uku na amfanin gonarsa ga mai gona, kaso daya domin ayyuka, kayan aiki da sauran bukatu, sannan ya ajiye abin da ya yi saura. Yinkurin da Kungiyar Manoma 'Yan haya ta yi na hada kan manoma 'yan haya a shekarun 1930 ya ci tura. Ana ta yin namijin kokari wajen hada kan manoma har zuwa yau.

0 0

Creador

  • BASHIR IBRAHIM
  • (Kano, Nigeria)

  •  (Bronze) 40 puntos
  • 100% positive feedback
© 2025 CSOFT International, Ltd.