Inicio >  Term: Yajin aiki
Yajin aiki

Tsayar da aiki na wani lokaci da ma'aikata kan yi domin nuna bukatunsu ga masu bayar da aiki. Ana kiran wannan "Kauracewa" a farkon karni na sha tara.

0 0

Creador

  • BASHIR IBRAHIM
  • (Kano, Nigeria)

  •  (Bronze) 40 puntos
  • 100% positive feedback
© 2025 CSOFT International, Ltd.