Inicio > Term: Akidar Taylonci
Akidar Taylonci
Ana danganta wannan manufa ta "gudanar da mulki a kimiyyance" da Frederick W. Taylor a farkon karni na 20. Taylor ya fito da wani nazari mai dangantaka da lokaci da kuma ci gudanar aiki domin taimakawa masu gudanar da masana'antu wajen gudanarwa mai kyau. Kungiyoyi sunyi imani cewa Taylonci dadadden tsari ne wanda aka yiwa kwaskwarima a zamanance.
- Parte del discurso: noun
- Industria/ámbito: Trabajo
- Categoría: Relaciones laborales
- Company: U.S. DOL
0
Creador
- BASHIR IBRAHIM
- 100% positive feedback
(Kano, Nigeria)