Inicio > Term: Taft Hartley
Taft Hartley
A 1947, taro ya zartar da Dokar Taft Hartley wadda ta soke majalisar-ma'aikata, yajin aiki marar doka, da kauracewa wajen aiki. Ta yi tanadi wajen soke takardar-halacci ta kungiyoyi kuma ta amincewa jihohi su saka dokoki masu tsauri akan kungiyoyi misalin dokar halarta aiki. Masu samar da aiki da 'yan kungiya an haramta musu tara kudi wajen asusunsu domin 'yan takara na ofishin tarayya,an hana bibiyar kungiya domin kare ta, kuma duk kungiyoyin da suke neman ayyukan Sashin Tuntuba na Babbar Kungiya ta kasa dole ne su kawo tsarin mulkinsu, dokokinsu, da kuma bayanansu na kudade zuwa Bangaren Lura da Ma'aikata na Amurka. Kuma sai wakilansu sun saka hannu akan takardar rantsuwa da ta tabbatar cewa ba su da dangantaka da gurguzu.
- Parte del discurso: noun
- Industria/ámbito: Trabajo
- Categoría: Relaciones laborales
- Company: U.S. DOL
0
Creador
- BASHIR IBRAHIM
- 100% positive feedback
(Kano, Nigeria)